📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢
Yeekuwa jama'ar gari, sarki ya gaisheku.... bayan
gaisuwa yace a fada maku, akwai wani babban bako
da zai ziyarci garinku, sunansa 🌙RAMADHAN 🌙yana tare
da matarsa sunanta 🎁KYAUTA🎁, yana da 'Ya'ya biyu
☕🍞SAHUR🍞☕ da 🍇🍎🍌🍉BUDA-BAKI...🍗🍖🌮🍝
Zai zo da kyaututtuka guda ukku: - 🕋GAFARA, 🕌RAHMA
da TUBA🕋....
Ba dadewa zaiyi ba kwana 30/29 zaiyi ya wuce...
In zai tafi, zaiyi muku 🚚dakon🚛 🔥ZUNUBANKU🔥 kyauta ba
tare da 💵haraji💵 ba. Abinda yake so kawai kaji ��tsoro
Allah��,Sannan zai tafi 🍚🐓Ranar Idi🐓🍚 bayan an taso a 🕌Masallacin
Idi🕌...
Don haka, ku shirya ma wannan
Babban Bako tarba mai kyau..
Ku gama lafiyaaa..
Sako daga Babban Sarki wanda ba'a gadonsa....
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌹🌹🌺£lhar00n🌺🌹🌹
💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
🍏🍏🍏🍏🍏🍏🍏🍏🍏🍏🍎🍎🍎🍎🍎🍎🍎🍎🍎🍎🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍅🍅🍅🍅🍅🍅🍅🍅🍅🍅🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍐🍐🍐🍐🍐🍐🍐🍐🍐🍐🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍈🍈🍈🍈🍈🍈🍈🍈🍈🍈🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉RAMADAN KAREEM. Ka TURA MA MUTU 50 DON ALLAH

0 Comments