SURORIN QUR'ANI, GUDA SHIDA DAKE KARYA SIHIR KO ASIRI.
1.Suratul Tauba:ayata 14.
2. Suratul Yunus ayata 57.
3.Suratul Nahli:ayata 69.
4.Suratul Isra,i:ayata 82.
5.Suratul Shu,ara:ayata 78~82.
6.Suratul Fuslilat:ayata 44
Dan ALLAH idan kaima aka turoma kai kokari katurawa sauran yan,uwa Muslumi kai ma kasamu naka ladan.ALLAH YA sa mudace, Ameen.

0 Comments